Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited Tare da Haɗin Gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu/Kuɗi Sikolashif


Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited Tare da Haɗin Gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu/Kuɗi Sikolashif


Ana sanar da dubban yan takarar  wato ɗalibai cewa, Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited a haɗin gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) ana gayyatarsu wajan cike sabon tallafin karatu


Duk wani dan Najeriya wanda ya kammala karatun digiri na farko da ya cancanta daga shirin NAE zai a bashi kyautar ta hanyar 2022/2023 NNPC & NAE Postgraduate Scholarships Scheme kuma kyautar za ta shiga cikin Rukunin:


Don yin karatu a ƙasashen waje

Yin karatu a Jami'ar Najeriya da aka amince da ita

Abubuwan bukata domin cin gajiyar tallafin NNPC & NAE Scholarship na karatu


Dole ne 'yan takarar su kammala karatun digiri tare da fitar da takardar shaidar NYSC.

'Yan takara dole ne 'yan Najeriya

Bangarorin karatu domin cin gajiyar NNPC & NAE Scholarship

Geosciences

Petroleum economics

Law ( oil and Gas/petroleum)

Engineering ( mechanical, civil, electrical and electronics, petroleum, subsea, marine)

Hanyar Aikace-aikacen


Sha'awar 2022/2023 NNPC & NAE Tsarin bayar da tallafin karatu a danna ƙasa domin cikewa


https://candidate.scholastica.ng/schemes/naescholarships2022


Allah yasa mudace baki daya

0/Post a Comment/Comments