--
Mike Tyson ya sa kuɗi har Dalar Amurka miliyan 10 ga wanda duk ya furta zai auri ƴarsa Mitchell Tyson.

Mike Tyson ya sa kuɗi har Dalar Amurka miliyan 10 ga wanda duk ya furta zai auri ƴarsa Mitchell Tyson.

>

Mike Tyson ya sa kuɗi har Dalar Amurka miliyan 10 ga wanda duk ya furta zai auri ƴarsa Mitchell Tyson.

Tsohon ɗan damben nan Tyson ya sa $10 miliyan ga wanda ya furta zai auri ƴarsa ta fari Mitchell ƴar shekara 32.

Ta kasance ba ta taɓa samun wanda ya zo wajenta da niyyar zai aure ta ba wanda hakan ya tashi hankalin mahaifinta.

Doguwace mai duhun fata sanan tana da nauyi har 150 a ma'aunin nauyi, kwatankwacin buhun shinkafa uku kenan.

Allah sa a dace

~ Mustapha Zakariyya

0 Response to "Mike Tyson ya sa kuɗi har Dalar Amurka miliyan 10 ga wanda duk ya furta zai auri ƴarsa Mitchell Tyson."

Post a Comment