--
DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya

DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya

>

 DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya

Idan Kuskure Sukayi Don Nuna Kariya Gamasu Batancin Annabi

Idan Kuma da Ganganne To Wallahi Sun KafurtaAkwai Hadisi da Dama da Suke Nuna Halarcin Kisan Masu Zagin Manzon Allah Wanda Basai Ma Hukuntaba

Daga Ciki Akwai Hadisin Sayyidina Aliyu Akan Kisan Wata Baya Hudiya Data Zagi Annabi,

Aka Gayawa Manzon Allah Yace Daidai Ne

Kadaina Gani Ana Kiranka Dawani Take Kadauka Kafi Kowa Iko a Musulunci Karinga Yin Abinda Kaga Dama 

Musulunci Ba'a Rawani Yike Ba Musulunci a Karatune

Gimarma Ko Mukami Baya Hana Niman Karatu

Dafatan Allah Yasa Zaman Mu a Duniya Ya Amfanemu a Lahira

~ Jimina Hausa

0 Response to "DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya"

Post a Comment