--
[Bidiyo] Wallahi ba gudu ba ja da baya sai mun rushe Hubbaren Sheikh Usmanu Danfodio~Sheikh Murtala Bello Assada

[Bidiyo] Wallahi ba gudu ba ja da baya sai mun rushe Hubbaren Sheikh Usmanu Danfodio~Sheikh Murtala Bello Assada

>


Malamin ya ce sun tsaya isar da sako ne kafin su rushe shi, amman ba gudu ba ja da baya sai sun rushe Hubbaren Usma Danfodio.

Malam murtala assada yace Allah yasa wani ahlus sunnah ya rike gwamnatin Sakkwato ya jagorance su su rushe ginonin nan na hubare.

Malam yace wallahi idan sun daina maganar rushe hubaren Shehu sai idan suna cikin ƙabarin su amma wallahi yanzu sunka fara.

Malam murtala assada yace zasuyi amfani da rayukansu fa da dukiyoyinsu zasuyi amfani da su domin ganin sun rushen hubare shehu usman danfodiyo.


Ga bidiyon nan kasa ku saurara.0 Response to "[Bidiyo] Wallahi ba gudu ba ja da baya sai mun rushe Hubbaren Sheikh Usmanu Danfodio~Sheikh Murtala Bello Assada"

Post a Comment