--
YANZU-YANZU: An ga Watan Azumin Ramadana a Najeriya.

YANZU-YANZU: An ga Watan Azumin Ramadana a Najeriya.

>

YANZU-YANZU: An ga Watan Azumin Ramadana a Najeriya.

Rahotannin sun nuna cewa an ga watan a garuruwam da Suka hada da Bauchi, Azare, Kaduna, Legas, Abuja, Misau, Maiduguri da Nafada. Yanzu gobe 1 ga watan Azumi.

Zuwa yanzu dai ana jiran Sanarwa daga Sarkin Musulman Najeriya, Sa’ad Abubakar.

0 Response to "YANZU-YANZU: An ga Watan Azumin Ramadana a Najeriya."

Post a Comment