--
Yanzu-Yanzu: An bawa Sheikh Nura Khalid Limanci a wani Masallaci da ke Abuja

Yanzu-Yanzu: An bawa Sheikh Nura Khalid Limanci a wani Masallaci da ke Abuja

>



Rahotannin sun nuna cewa Masallacin juma'a na CBN Abuja ya bawa Nuru Khalid Limanci

 

'Yan awanni da korar Sheikh Muhammad Nura Khalid daga limanci a masallacin rukunin gidajen 'yan majalisu dake Apo Abuja.


Babban kwamitin kula da sabon masallacin Juma'a dake rukunin gidaje na babban bankin kasa Najeriya (CBN) ya dauki Sheikh Nur Khalid a matsayin babbam limamin Juma'a a masallacin kuma zai fara aiki ne a ranar  Juma'a mai zuwa 8 ga watan Afrilu 2022.


Wani irin fata za Ku yi ga shehin malamin ?."


Daga Dahiru Mukhtar

0 Response to "Yanzu-Yanzu: An bawa Sheikh Nura Khalid Limanci a wani Masallaci da ke Abuja"

Post a Comment