--
Daukar fansa: Tsageru sun kone rugar makiyaya kurmus a yankin Kudancin Kaduna

Daukar fansa: Tsageru sun kone rugar makiyaya kurmus a yankin Kudancin Kaduna

>


Daukar fansa: Tsageru sun kone rugar makiyaya kurmus a yankin Kudancin Kaduna


Har yanzu ana ci gaba da rikiici a yankin Kudancin Kaduna, inda wasu tsageru suka kone matsugunar Fulani Wannan lamari na zuwa ne tun bayan da aka kai hare-hare wasu kauyukan yankin, tare da hallaka mutane da dama Rahoto ya bayyana cewa, an samu mutanen da suka tada zanga-zanga tare da tada zaune tsaye a yankin 


Wasu tsageru sun kona wasu rugagen makiyaya biyu a yankin Zauru da Kurdan a karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.


Rahoton The Nation ya ce, adadin wadanda suka mutu a hare-haren ranar Lahadi a Kaura da kuma zanga-zangar da ta biyo bayan rikicin Kafanchan ya kai 37, yayin da jami’an tsaro suka gano wasu gawarwaki uku a jiya.


Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da harin tsageru A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da hare-haren da aka kai a jihar ta Kaduna.Tsageru sun kone rugar makiyaya kurmus a yankin Kudancin Kaduna Alhamis, Maris 24, 2022 at 10:41 Safiya by  Salisu Ibrahim Har yanzu ana ci gaba da rikiici a yankin Kudancin Kaduna, inda wasu tsageru suka kone matsugunar Fulani Wannan lamari na zuwa ne tun bayan da aka kai hare-hare wasu kauyukan yankin, tare da hallaka mutane da dama Rahoto ya bayyana cewa, an samu mutanen da suka tada zanga-zanga tare da tada zaune tsaye a yankin KALLIN NAN: 


Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Kaduna - Wasu tsageru sun kona wasu rugagen makiyaya biyu a yankin Zauru da Kurdan a karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.


Rahoton The Nation ya ce, adadin wadanda suka mutu a hare-haren ranar Lahadi a Kaura da kuma


Zanga-zangar da ta biyo bayan rikicin Kafanchan ya kai 37, yayin da jami’an tsaro suka gano wasu gawarwaki uku a jiya. READ ALSO Karshen Mako:


Yadda yan bindiga suka ɓarnata rayuka 62, sace wasu 62, suka kona gida 70 a Kaduna da Zamfara Rikicin: Wasu sun kone rugar Fulani kurmus a yankin Kudancin Kaduna | Hoto: thenationonlineng.net Source: UGC Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da harin tsageru A jiya ne shugaban kasa


Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da hare-haren da aka kai a jihar ta Kaduna. DUBA: Saukar da sabuwar manhajarmu ga masu amfani da Android, 


karanta labarai da duminsu a manhajar kafar labarai ta #1 a Najeriya A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu ya fitar, shugaban ya bayyana cewa:


“Haren-haren tashin hankali ne wanda ba shi da gurbi a cikin al’umma masu wayewa.


Hare-haren na farko da aka kai kan fararen hula da ba su ji ba ba su gani ba, jami’an tsaro da lalata gidaje da shaguna abu ne mai matukar zafi kuma abin Allah wadai. "Al'ummar kasa na taya al'ummar Kagoto jimami, inda aka kai hare-haren da sojoji da suka rasa 'yan uwansu."


A wata sanarwa da kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya fitar a jiya, ta ce shugaban karamar hukumar Zangon-Kataf, Francis Sani Zimbo ya gana da shugabannin gargajiya da na Kurdan da Zaurun domin kaucewa sabon rikci da ya biyo bayan kona rugagen makiyayan.

0 Response to "Daukar fansa: Tsageru sun kone rugar makiyaya kurmus a yankin Kudancin Kaduna"

Post a Comment