--
Allura ta tono garma. Sadiya Haruna ta fasa 'kwai akan rigimar su da Teema Makamashi Kalli Bidiyon nan

Allura ta tono garma. Sadiya Haruna ta fasa 'kwai akan rigimar su da Teema Makamashi Kalli Bidiyon nan

>


Sadiya haruna tsohuwar jarumar Kannywood ce amma daga baya tabar masanaantar fina finan Kannywood ta koma harjar sai da magungunan gyaran jiki na mata da na maaurata.

Tafara yin rikinta ne itada teema makamashi inda take kalubalantar ta cewa sun dauki video na wani mutum babba a kasarnan suna yi masa barazanar turawa duniya idan bai biyasu adadin kudinda suka nema daga gare shi ba.


Bayan wasu kwanaki rigimar ta kwanta amma daga baya sai yan social media suka taso da cewar wai rigima ta farke tsakanin hadiza gabon da sayyada sadiya haruna.


bayan dogon bincike da nazari mum gano cewa duk neman hada rigima ne da kuma kawo sabani a cikin alumma kuma sannan babu wata kusanci na kusa ko na nesa ciki rigimar su .


Yuadai ta fitar da wani Sautin Murya data tona asiri aka abunda ake boyewa Ku latsa hoton Dake kasa domin kallon Tonon asirin.0 Response to "Allura ta tono garma. Sadiya Haruna ta fasa 'kwai akan rigimar su da Teema Makamashi Kalli Bidiyon nan"

Post a Comment