--
Sunayen Mutane 71 'Yan Asalin Karamar Hukumar Ungogo da Suka Samu Offer ta Aiki Daga Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Engr. Abdullahi Ramat

Sunayen Mutane 71 'Yan Asalin Karamar Hukumar Ungogo da Suka Samu Offer ta Aiki Daga Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Engr. Abdullahi Ramat

>


Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Engr. Abdullahi Ramat Yace Bafa offer 71 kawai zamu rababa, No!, offer 21 ta immigration officers, 50 NATFORCE, dakuma daukar karin ma’aikata masu bani shawara da masu amsar Haraji (Tax collectors) da masu kula da makarantun mu musamman na kwana Saboda bata gari, 


Wannan mutane guda 150 muka kara dauka Daman mun dauki 281, kuma babu wanda wata ya taba wuce wa batare da yaji alert ba. Total 71+150 = 221


Katai maki mutane Malan!!! Bawai babatun banza ba.


Kuna Iya Duba Sunayen Su Anan Kasa:

0 Response to "Sunayen Mutane 71 'Yan Asalin Karamar Hukumar Ungogo da Suka Samu Offer ta Aiki Daga Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Engr. Abdullahi Ramat"

Post a Comment