--
Abun mamaki ya faru Lokacin Da Gwamna Ganduje Ya Ziyarci Kwankwaso Yau,  Kalli Bidiyon Nan

Abun mamaki ya faru Lokacin Da Gwamna Ganduje Ya Ziyarci Kwankwaso Yau, Kalli Bidiyon Nan

>Bayan shafe wasu Lokuta Ba'a Haduba Tsakanin Yaron Da Mai Gidansa Yau Mutuwa Ta Hadasu A Yayin da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Da Tawagarsa Suka Kaiwa Tsohon Gwamnan Jihar Kano Eng. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Ziyarar Ta'aziyyar Dan Uwansa, 


A Garinsu Dake Garin Kwankwaso Dake Karamar Hukumar Madobi, 


Kamar Yadda Bidiyon Nan Dake Kasa Ke Nunawa:


0 Response to "Abun mamaki ya faru Lokacin Da Gwamna Ganduje Ya Ziyarci Kwankwaso Yau, Kalli Bidiyon Nan"

Post a Comment