--
Ayi Hattara Babu Wani Sabon Rukunin N-power Bacth D da aka sake budewa - N-power Ta fitar da sabuwar Sanarwa

Ayi Hattara Babu Wani Sabon Rukunin N-power Bacth D da aka sake budewa - N-power Ta fitar da sabuwar Sanarwa

>


Hukumar N-power tayi gargadi mai zafi ga dukkan 'Yan Najeriya Masu Cingajiya Da Masu Neman Fara Cin Bajiyar N-power,


Dasu Kula Sosai  akan shafin yanar gizo dake yawo,  Ana yadashi Cikin Al-ummah Da Sunan Anbude Sabon Shafin Neman Cin Gajiyar N-power Bacth D, 


Sun wallafa A Shafinsu Na Facebook Cewa Akula Sosai Babu Wani Sauran Bacth D Na N-power,  

Kamar Yadda Makayi Muku Hoton Sanarwar Tasu Gata Nan A Kasa: 



0 Response to "Ayi Hattara Babu Wani Sabon Rukunin N-power Bacth D da aka sake budewa - N-power Ta fitar da sabuwar Sanarwa "

Post a Comment