--
Kalli bidiyon ango ya fashe da kuka bayan Shafa Fatihar Daurin Aurensa,

Kalli bidiyon ango ya fashe da kuka bayan Shafa Fatihar Daurin Aurensa,

>



Wani bidiyo ya bulla a Shafukan sada zumunta na  facebook inda akaga wani matashin Ango yana Rusa kuka Lamarin daya janyo hankulan Jama'a 

Inda acikin Bidiyon Akaga Abokan Ango Suna Cewa Kukan Da Yakeyi Na Murna Ne,  


Dama Ansha samun irin wadan nan mutanan Da Yawa Ta Yadda Maimakon mutum yayi murna Bayan An daura masa aure sai yakama Sharara Kuka Kamar Yadda Wannan Angon Yayi Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa👇



0 Response to "Kalli bidiyon ango ya fashe da kuka bayan Shafa Fatihar Daurin Aurensa,"

Post a Comment