--
Yanzu yanzu: Kotu ta dage shari’ar Abduljabbar Nasiru Kabara Duba abinda ya faru

Yanzu yanzu: Kotu ta dage shari’ar Abduljabbar Nasiru Kabara Duba abinda ya faru

>


Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ya ce, tunda an sami ka ce na ce tsakanin lauyoyin, kotu za ta yi nazari, domin daukar matsaya, an kuma daga zaman kotun zuwa ranar 2/9/2021 domin ci gaba


Lauyoyin gwamnatin jihar Kano a shari’ar Abduljabbar Nasiru Kabara, sun hadar Surajo Sa Ida SAN, Farfesa Mamman Lawan Yusufari SAN, Muhammad Sani Katu SAN,Dr Nasir Adamu Aliyu SAN, Farfesa Usman Muhammadu Zunnurain, Yakubu Abdullahi, Rabi Shehu, Muhammad Sani, Umar Usman Danbaito, Abdurrahman Mukhtar, Ibrahim Mu’az, Abdurrazak Ahmad, Abdulkarim Mustafa, Lamido Soron dinki, Wada A Wada, Nafisa Abdullahi, Khadija Aliyu Umar, Abubakar Idiris Tanko.


Anasa bangaren, Lauyoyin Abduljabbar sun hadar da, Sale Muhammad Bakoro, Bashir Rabi’u, HG Matashi, RS Abdullahi, U I Abubakar, ML Abubakar, M A Jamilu, Umar Usman, DG Utai, Amina Umar Hussain.


Source: Dala Fm Kano


0 Response to "Yanzu yanzu: Kotu ta dage shari’ar Abduljabbar Nasiru Kabara Duba abinda ya faru"

Post a Comment