--
Mansurah Isa ta jawo hankalin mutanen Kano kan gadar karkashin kasa da Gwamnati ta gina Duba abinda tace>>>

Mansurah Isa ta jawo hankalin mutanen Kano kan gadar karkashin kasa da Gwamnati ta gina Duba abinda tace>>>

>


Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gina gadar wucewar mutane ta karkashin kasa.


Gadar ta dauki hankula sosai inda ake ta yabawa. A nata bangaren, tauraruwar fina-finan Hausa, kuma me taimakawa mutane, Mansurah Isah ta yaba da wannan aiki itama.


Ta kuma bayyana cewa, tana kiran banda shaye-shaye da cin zarafin mata da kwace da cakawa mutane wuka a wajan.



Ta kuma baiwa Gwamnati shawarar a saka jami’an tsaro da kuma wuta a wajan.




 


0 Response to "Mansurah Isa ta jawo hankalin mutanen Kano kan gadar karkashin kasa da Gwamnati ta gina Duba abinda tace>>>"

Post a Comment